Capsule

Capsule

Capsule wani nau'i ne da ake amfani da shi don maganin da ake sha da baki.Yana da harsashi da aka yi da gelatin tare da magani a ciki.